Advertise On Nairanet

Header Ads

KWALLAYE HAMSIN DA SUKAFI KYAU A KOFIN NAHIYAR ZAKARUN TURAI.


Shafin zazzauloaded yau munyo muku wani bincike na musamman akan kwallayen da sukafi kyau a tarihin gasar kofin nahiyar zakarun turai Wanda akafi Sani da (Uefa champions league) Wanda ake bugawa duk shekara.


Mun zabo ne daga shekarar dubu daya da dari Tara da casa'in da biyu (1992) zuwa yau shekarar dubu biyu da ashirin dai-dai, gasar kofin nahiyar zakarun turai manya kungiyoyi ne suke busashi na nahiya daban-daban sai dai kuma bakowa bane yake samun gurbi a gasar.


Ana dauka need manyan league da muke dasu a turai da suka hada da England, Spain, France, Italy, germaGe dakuma gasar natherland, ana samun gurbin ne daga Wanda yazo na daya a teburi zuwa na hudu kawai idan kukazo na biyar babu batun samun gurbi a wannan babbar gasa.


GA JERIN KWALLAYENNAN.


1.Zidane -  kwallonshi itace tasamu nasarar zuwa na daya yaci kwallon ne lokacin yana kungiyar kwallon kafa ta real Madrid inda Kuma ya jefa ma bayern Leverkusen kwallon a shekara ta dubu biyu da biyu (2002).

2.Bressan - shikmsh kwallonsa itace tazo a ta biyu lokacin yana kungiyar Kwallon Kafa ta Florentina dake kasar Italy, kungiyar days jefa ma kwallon itace Barcelona a shekara ta dubu daya da dari tara da casa'in da Tara.

3.Cristiano Ronaldo - itace ta uku wacce yaci kungiyar kwallon kafa ta juventus a shekarar dubu biyu da goma Sha takwas a lokacin yana real Madrid.

4.Stankovic - wacce yaci Schalke 04 lokacin yana inter Milan a shekarar dubu biyu da goma sha daya (2011).

5.Mexès - yana AC Milan wacce yaci Anderlecht a shekarar dubu biyu da goma Sha biyu (2012).

6.Bale - Real Madrid wacce yaci Liverpool a shekarar dubu biyu da goma Sha takwas (2018).

7.Essien - a Chelsea wacce yaci  Barcelona a shekarar dubu biyu da Tara  (2009).

8.Mandzukic - yana Juventus wacce yaci Real Madrid a shekarar dubu biyu da goma Sha bakwai (2017).

9.Ronaldinho - lokaciBn yana Barcelona yaci  Chelsea a shekarar dubu biyu da biyar  (2005).

10.Ramsey - A lokaciAn yana Arsenal yaci galaGalatas a shekarar dubu biyu da goma Sha hudu (2014).

11.Claudio Lopez - dan Valencia wacce yaci  PSV Eindhoven a shekarar dubu daya da dari Tara da casa'in da Tara (1999).

12.Ziyech Ajax yaci chelsea a shekar dubu biiyu da sha tara (2019).

13.Hugo Almeida - Dan kungiyar kwallon kafa ta fc Porto wacce yaci inter Milan a shakarar dubu biyu da biyar(2005).

14. Savicevic - Dan Ac Milan  wacce yaci Barcelona a shakarar bubu daya da dari Tara da casa'in da hudu (1994).

15. Messi - Barcelona wacce yaci  Liverpool a shekarar dubu biyu da sha tara (2019).

16. Van Basten - Lokacim yana Ac Milan yaci Goteborg a shekarar dubu daya da dari Tara da casa'in da biyu (1992).

17. Weah - A lokacin yana psg yaci  Bayern Munich a shakarar dubu daya da dari Tara da casa'in da hudu (1994).

18.Ibrahimovic Yana PSG yaci  Anderlecht a shekarar dubu biyu da goma Sha  uku (2013).

19. Hagi - Dan Galatasaray wacce yaci As Monaco a shara ta dubu biyu (2000).

20.Giannakopoulos - Yana Olympiakos yaci Fc Porto a shekarar dubu daya da dari Tara da casa'in da bakwai (1997).

21.Coridon - Yana PSG Yaci Fc Porto a shekarar dubu biyu da hudu  (2004).

22.Crouch - Lokacin yana Liverpool yaci galatasaray a shekarar dubu biyu da shida (2006).

23. Cristiano Ronaldo - Lokacin yana Real Madrid yaci Fc porto a shekarar dubu biyu da Tara (2009).

24.Robben - lokacin yakoma Bayern Munich yaci Manchester United a shekarar dubu biyu da goma (2010).

25.Eto'o - kafin yabar Barcelona yaci Panathinaikos a shekarar dubu biyu da biyar  (2005).

26.Berbatov - Yana Bayer Leverkusen yaci kungiyar Kwallon Kafa ta roma dake kasar Italy a shekarar dubu biyu da hudu (2004).

27.Drogba - Dan Chelsea kwallon dayaci Barcelona a shekarar dubu biyu da shida (2006).

28.Messi - Dan wasan Barcelona dayaci Bayern Munich a shekarar dubu biyu da goma Sha biyar (2015).

29.Henry - A lokacin yana Arsenal kwallon dayaci Sparta Prague a shekakar dubu biyu da biyar (2005).

30.Lucho González - Yana Fc Porto yaci a shekarar dubu biyu da shida  (2006).

31.Sabitzer - Dan wasan  RB Leipzigagainst St yaci Petersburg a shekarar dubu biyu da goma Sha Tara (2019).

32. Lee Sharpe - Manchester United yaci Barcelona a shekarar dubu daya da dari Tara  casa'in da hudu (1994).

33.Messi - dan wasan Barcelona kwallon dayaci Manchester United a shekarar dubu biyu da Tara  (2009).

34.Lampard - Chelsea yaci Barcelona a shekarar dubu biyu da shida  (2006).

35.Redondo-Raúl - Babban dan wasan Real Madrid kwallon dayaci Manchester United a shekarar dubu biyu dai-dai  (2000).

36.Iniesta - Na Barcelona wacce yaci Chelsea a shekarar dubu biyu da Tara (2009).

37.Zahavi - Apoel Tel Aviv kwallon dayaci  Lyon a shekarar dubu biyu da goma (2010).

38.Ljungberg-Bergkamp - dan wasan Arsenal kwallon dayaci  Juventus a shekarar dubu biyu  daya (2001).

39. Messi - Dan wasan gaban Barcelona dayaci Real Madrid a shekarar dubu biyu da goma Sha daya (2011).

40.Veron - Dan kungiyar Kwallon Kafa ta Lazio dayaci  Feyenoord a shekarar dubu biyu dai-dai (2000).

41.Cristiano Ronaldo - Lokacin yana Manchester United kwallon dayaci Arsenal a shekarar dubu biyu da Tara  (2009).

42.Silva - Dan Valencia dayaci Chelsea a shekarar dubu biyu da bakwai  (2007).

43.Papin - dan wasan Ac Milan dayaci Fc Porto a shekarar dubu daya da dari Tara  da casa'in da uku (1993).

44.Perisic - Na BorussiaDortmun dayaci  Arsenal a shekarar dubu  biyu  da goma Sha daya (2011).

45. Mancini - Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Roma kwallon dayaci Lyon a shekarar dubu biyu da bakwai  (2007).

46.González - Dan wasan Panathin dayaci Arsenal a shekarar dubu biyu da  hudu (2004).

47.Mikael Nillson -  kwallon dayaci kungiyar kwallon kafa ta  PSV  a shekarar dubu daya da dari Tara da casa'in da uku (1993).

48.Deivid - Fenerbahçe kwallon dayaci  Chelsea a shekarar dubu biyu da takwas (2008).

49.Juninho - dan wasan Lyon dayaci  Bayern Munich  shekarar dubu biyu da uku (2003).

50.Henry - Dan wasan gaban Arsenal kwallon dayaci  Real Madrid a shekarar dubu biyu da shida (2006). Itace kwallo ta karshe ma'ana ta hamsin din.


Post a Comment

0 Comments