Pr ads

Photography

Advertise With Us


Advatise With Us (Tallata Hajarka) 


Gareku Masu Bukatar Bunkasa Kasuwancinku Cikin Sauki Mun Tanadar Muku Da Hanya Mafi Sauki Da Za'a Sanya Muku Tallanku A Wannan Shafin Na Zazzauloaded Dakuma Dukkanin Shafikanmu Na Sada Zumunta Kamar Facebook, WhatsApp, Instagram Dakuma Twitter.

Zaka Iya Tallata Dukkanin Irin Kasuwancin Da Kakeyi Banda Wanda Ya Saba Doka Mu Zamuyi Maka Poster Kokuma Banner Tareda Adireshinka Da Number Waya Ta Yadda Za'a Tuntubeka Cikin Sauki.

Munada Dubban Mabiya Da Maziyarta Wannan Shafin A Dukkanin Jihohin Kasarnan Ta Nigeria Ta Yadda Idan Muka Tallata Maka Zai Shiga Cikin Fadin Kasar.

TSARIN TALLANMU.

1. Silver Plan : 3days N500.
2. Bronze Plan : 7days N1,000.
3. Gold Plan : 1month N3,000.

* Silver Plan Zamuyi Maka Talla Harna Tsawon Kwana Kuma.

* Bronze Plan Zamuyi Maka Talla Harna Tsawon Kwana Bakwai.

* Gold Plan Zamuyi Maka Talla Harna Tsawon Kwana Talatin.

Zaku Iya Tuntubarmu Kamar Haka:

WhatsApp  : 07035743904.
Facebook.   : Zazzauloaded.
Twitter.       : Zazzauloadedng.
Instagram.  : Zazzauloadedng.
Gmail           : zazzauloadedinfo@gmail.com.